Uncategorized

Kannywood: Takaitaccen Labarin Umar M. Sharif, Shahararren Mawaki

Umar Muhammadu Sharif yana daya daga cikin Shahararrun mawaƙan hausa masu mahimmancin kwarari da gaske. Sharif ba Mawaki ne kawai ba, Dan kasuwanci a fagen wasa, yana kuma da kyautannai lambar yabo mai yawa da ya karba a fagen shiri. An haifi Sharif ne a shekarar 1987, ya kuma yi karatun Makarantar Firamare da Sakandiri …

Kalli Jerin Kwararrun ‘Yan Fim Na Hausa Da Muke Da Tarihin Rayuwarsu A Rubuce

Naija News Hausa a sashen mu ta Nishadi mun ruwaito da Tarihi da Takaitaccen Labarin ‘yan shirin fim a Kannywood da dama cikin ‘yan watanni da suke shige. Na farko a jerin tarihin ‘yan kannywood da Naija News Hausa ke dauke da shi itace Fati Washa, ba son kai ko wata ban girma ba amma …

Bidiyo: Ka sha labaran Kannywood ta shafin Youtube

Ka sha taikaitaccen labarai daga Kannywood a shafin Youtube na su a yau. Taken Labaran na kamar haka: Nafisa Abdullahi zata yi Aure? Sai Mun kashe duk dan fim din Hausa… Ali Nuhu da Adam A Zango suna ta rabawa yan kannywood kudi Adam A Zango yayi kyautan Kudi dan Buhari yaci zabee An Kwace …

Kannywood: Takaitaccen Labarin Jaruma Jamila Nagugu

A yau Naija News Hausa ta na gabatar maku da takaitaccen Sarauniyar Kannywood, da aka fi sani da Jamila Nagudu, a yadda sunan nata yake. Ka tuna a baya Naija News ta ruwaito da cewa Jamila Nagugu ta ce ‘Ba Ta son ta Auri Mai Arziki. A takaice dai, Jaruma Jamila Nagudu ‘yar wasan finafinan …

Kannywood: Takaitaccen labarin Ummi Ibrahim Zee Zee

Takaitaccen labarin shararriyar ‘yar wasan film na Kannywood da kuma mawaka mai suna Ummi Ibrahim da aka fi sani da wata sunan shiri watau ‘Zee Zee’. An haifi Ummi ne a Jihar Borno a shekara ta 1989. Tsohon ta Ba’Fullace ne, uwar kuwa ‘yar Arab ce. Ummi ta bayyana shahararun ‘yan wasa da ta ke …

Manyan Labarai daga Jaridun Najeriya ta Alhamis, 17 ga Watan Oktoba, Shekara ta 2019

Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 17 ga Watan Oktoba, 2019 1. Shugaba Buhari ya takaita tafiye-tafiyen Ministoci zuwa Kasashen Waje A kokarin shawo kan yaduwar kashe-kashen kudi da kuma kawo inganci ga tafiyar da albarkatun gwamnati, Shugaban kasa Muhammadu Buhari bada umarnin aiwatarwa da takaita kashe-kashen kudi da ake yi …

Kalli Kyakyawan Amfanin Tafarnuwa da baka sani ba

Jerin Amfanin Man Tafarnuwa ga Al’umma 1- Yaki da Ciwon Mara: Duk Macce da ke Al’ada da kuma jin maran ta da ciwo lokacin al’ada, ko kuma tana jinin yarika yi mata wasa, Abin yi shine; Ta nemi zuma ludayi biyu, ta hada da man tafarnuwa ludayi daya, idan ta yi hakan sai ta rika …

Takaitaccen Labarin Rayuwar Maryam Booth

Maryam Ado Muhammed, wata Kyakyawa da aka fi sani da Maryam Booth, Shahararra ce a fagen wasan kwaikwayo na Kannywood, Tana kuma da Fasaha wajen aikin Dinke-dinke. ASALIN MARYAM BOOTH Maryam Ado Muhammed ‘yar haifuwar Jihar Kano ce a arewacin Najeriya, an kuma haife ta ne a ranar 28 ga Watan Oktoba, a shekaran 1993. Mahaifiyarta …

Makarantan Jami’ar College of Science and Technology ta Jihar Kebbi ta kori ‘yan madigo Hudu

Naija News Hausa ta karbi rahoton yadda aka kori wasu ‘yan madigo hudu a makarantar Jami’ar Kebbi state College of Science and Technology. Bisa bayanin Babban Malami da kuma mai jagorancin Makarantan Jami’ar da a Turance ake kira ‘Povost’, Mista Aminu Dakingari ya bayyana da cewa masu tsaron makarantar, tare da masu tsabtace makarantar ne suka …

Kannywood: Kalli Jerin Masu Arziki Goma, na sama a Kannywood

Kannywood itace likin suna da aka baiwa hadaddiyar ‘yan shirin fim na kabilar Hausa, musanman Arewacin kasar Najeriya. Suna kuma da Hedkwatan su a Jihar Kano. Naija News Hausa na da sanin cewa Kannywood na daya daga manyan kanfanin shirin fim a Afrika da kuma kasar Najeriya. An samu sunan Kannywood ne a shekararun baya, …

Kannywood: Hotuna da Takaitaccen Labarin Rayuwar Bilkisu Shema

A wannan karamar hirar, Naija News Hausa na gabatar maku da daya daga cikin ‘yan mata da suka yi saurin tashe wajen shirin fina-finai na Hausa a karkashin kungiyar ‘yan fim da aka fi san da Kannywood, mai suna Bilkisu Shema. Kyakkyawa da kuma shahararriyar, Bilkisu asalinta ‘yar Jihar Katsina ce. an haifi Bilikisu Shema …

Siyasa: Atiku Abubakar ya saki sunan ‘yan cin hancin da rashawa 30 da ke aiki da Buhari

Dan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya wallafa sunayen masu cin hanci da rashawa da shugaba Buhari ke shugabanci da su. Ko da shike ‘yan Najeriya da daman su zuba wa Atiku kalaman bacin rai da zage-zage don rashin tsayawar shi ga wajen muhawarar dan takaran shugaban kasa da aka gudanar …

Kannywood: Kalli Jerin sabbin Fina-Finan Hausa da za a Fitar ba da dadewa ba

Kamfanin Haskar da fim na Arewa, NorthFlix na batun haska da fitar da sabbin Fina-finai da dama ba da jimawa ba. Ka riga abokannai da ‘yan uwa saurin samun wadanan Fim ta saukar da Manhajar NorthFlix daga GooglePlay don samun sabbin Fina-Finan Hausa a koyaushe. Coming Soon on Northflix… pic.twitter.com/kOUC4bVK3u — Northflix.ng (@northflixng) June 26, …

Yan Wasan Kwallon kafa ta Najeriya za su fuskanci Yan wasan Kwallon kasar Masar (Egypt)

Hukumar Kungiyar wasan kwallon kafa (NFF) ta sanar da cewa wasan zumunci da ke gaba tsakanin ‘Yan Kwallon Najeriya da ‘Yan wasar kwallon Masar zai kasance ne a Filin Wasan Kwallon Stephen Keshi da ke a birnin Asaba, Jihar Delta a ranar 26 ga watan Uku, a Shekara ta 2019. Karanta kuma A kashin gaskiya so …

Kannywood: Karanta Takaitaccen Labarin Sani Danja

Ga Takaitaccen labarin Shahararran dan shirin wasan fim na Kannywood, Sani Danja Sani Danja, kamar yadda aka fi sanin sa da suna, daya ne daga cikin shaharrarun ‘yan shirin fim ba Kannywood da ake ji da su. Ainihin sunansa Danja ita ce; Sani Musa Abdullahi, ko kuma Sani Musa Danja. An haifi Sani Danja ne …

Takaitaccen Bayanin Rayuwar Ali Jita

Wannan Itace Taikatacen Labarin Shahararran Mawaki, Ali Jita Ali Jita shahararran mawaki ne mai zamaninsa a Kano, sananne ne kuwa a wake-wake a fagen shirin finafinan Hausa, kuma ya shahara kwarai da gaske a yawancin finafinan hausa. Ainihin sunan sa itace Ali Isa Jibril, kuma an haife shi ne a unguwar gyadi-gyadi a cikin badalar Kano …

Kannywood: Kalli Hotunan Fati Washa da Masoya Suka yi Allah Wadai da shi

Sharararriyar da jaruma a shafin shirin fim a Kannywood, Fati Washa a ranar bikin samun ‘yancin kai na Najeriya da aka yi ranar Talata 1 ga watan Oktoba 2019 da ta gabata, ta fitar da wasu hotuna da masoyanta suka yi Allah wadai da ita. Naija News Hausa ta tuna da cewa a ranar, al’ummar …

Abin Al’ajabi! Kalli yada aka gano da Bu’tocin Alwalla a tsakar wata Icce

Wani sananne da Shahararran dan hadin fim a Najeriya mai suna Ernest Obi ya rabar da wata bidiyo a layin yanar gizon nishadi da barin kowa da baki bude. Naija News ta gane da cewa bidiyon na dauke ne da wata abin mamaki, a cikin bidiyon, a nino yadda butocin Alwalla fiye da dari ke …

Takaitaccen Bayani game da Fati Washa

Takaitaccen Bayani game da Fati Washa Fatima Abdullahi Washa sananiyar akta ce a Kannywood. Sunar ta a filin wasa itace Fati Washa. an haife ta ne a Watan Biyu 21, 1993, a Jihar Bauchi. a santa da sunaye kuma kamar haka; Tara Washa ko kuma Washa. A shekara ta 2018, Fati Washa na da shekaru 25. …

Kannywood: Takaitaccen Labarin Nafisat Abdullahi

Nafisat Abdulrahman Abdullahi, wadda akafi sani da Nafisat Abdullahi, kyakyawa ce da kuma shahararrar ‘yar shirin fim a Kannywood, watau kamfanin hadin fim na Hausa a Najeriya. An haifi Nafisat ne a ranar 23 ga watan Janairu ta shekarar 1991 a garin Jos, babban birnin jihar Filato. Nafisat ita ce ‘ya ta hudu ga Mallam …